Hukumar nan
ta NATIONAL SOCIAL INVESTMENT PROGRAMME (NSIP) ta saki labari mai mutukar
muhimmanci gameda yadda za’a maganta matsalar da ake fuskanta ta rashin
shigowar sako cikin email ga wadanda suka amfana na Npower.
Wadanda zasu
amfana da shirin sune batch A da da batch B wanda babban bankin
kasa (CBN) zata bada rance ta hanyar NEXIT REGISTRATION. Dayawan mutane sun fara cike wannan shiri amma suna fuskantar
matsalar rashin shogowar sako cikin email dinsu (email activation link) da zai
basu dama don cigaba da zuba sauran bayanansu.
Hakan yasa
hukumar ke umartar wadanda ke da wannan matsala da su tura bayanansu cikin
wannan email support@n-sip.gov.ng domin maganta wannan matsalar.
Domin ganin Abubuwan da za’a tura sune dan wannan link din Nexit Portal.
Comments
Post a Comment