Bashi Wanda Babu Ruwa Kwatata Acikinsa 2020

manara loan cbn

Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci insha allahu zamu nuna maka wata hanya wadda za’a baka bashi wanda kwatata babu ruwa acikinsa.

Read more: Yusuf Maitama Sule University Kano Cut-Off Mark 2020/2021

Read more: Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020  

Wannan tsari na bashi ya fito ne daga babban bankin kasa Central Bank of Nigeria (CBN), Takarkashin Manara Farmers Cooperative Society domin bunkasa harkar Noma a wannan kasa tamu mai albarka tare da karfafawa matasa gwiwa domin dogaro da kansu, don samun kyakkyawar gobe.

Abubuwan da kake bukata wajen shiga wannan tsari.

PERSONAL DATE

  • First Name:
  • Middle Name:
  • Last Name:
  • Phone Number:
  • Marital Status:
  • Select Types of Farming
  • Applicant’s Email Address:
  • Home Address:
  • Select State:
  • Select Local Government:

VERIFICATION DETAILS

  • Applicant’s BVN:
  • Spouse BVN Optional:
  • Next of KIN (Optional):
  • Select Next of KIN Relation:

Wadannan sune manyan jigon yin wannan registration na Manara Farmers Cooperative Society. domin yin wannan rijista shiga wannan link 👉 MANARA Farmers Cooperative Society 👈 Allah ya bamu sa'a ameen.

Rubutu Masu Alaka

Read more: [MTN]: Yadda Ake Night Browsing Na MTN 2020

Read more: [YouTube]: Yadda Ake Bude YouTube Channel 2020

Read more: [Jamb]: Yadda Ake Cire Jamb Original Result Slip 2020

Read more: [Technology]: Yadda Ake Cire Background Na Hoto 2020

Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Al'ameen Tech 

Comments

Post a Comment