Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci insha allahu zamu nuna maka wata hanya wadda za’a baka bashi wanda kwatata babu ruwa acikinsa.
Read more: Yusuf Maitama Sule University Kano Cut-Off Mark 2020/2021
Read more: Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020
Wannan tsari
na bashi ya fito ne daga babban bankin kasa Central Bank of Nigeria (CBN),
Takarkashin Manara Farmers Cooperative Society domin bunkasa harkar Noma a
wannan kasa tamu mai albarka tare da karfafawa matasa gwiwa domin dogaro da kansu,
don samun kyakkyawar gobe.
Abubuwan da
kake bukata wajen shiga wannan tsari.
PERSONAL
DATE
- First Name:
- Middle Name:
- Last Name:
- Phone Number:
- Marital Status:
- Select Types of Farming
- Applicant’s Email Address:
- Home Address:
- Select State:
- Select Local Government:
VERIFICATION
DETAILS
- Applicant’s BVN:
- Spouse BVN Optional:
- Next of KIN (Optional):
- Select Next of KIN Relation:
Wadannan sune manyan jigon yin wannan registration na Manara Farmers Cooperative Society. domin yin wannan rijista shiga wannan link 👉 MANARA Farmers Cooperative Society 👈 Allah ya bamu sa'a ameen.
Rubutu Masu Alaka
Read more: [MTN]: Yadda Ake Night Browsing Na MTN 2020
Read more: [YouTube]: Yadda Ake Bude YouTube Channel 2020
Read more: [Jamb]: Yadda Ake Cire Jamb Original Result Slip 2020
Read more: [Technology]: Yadda Ake Cire Background Na Hoto 2020
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Al'ameen Tech

Allah Ya Kara basira
ReplyDeleteAmeen
ReplyDeleteTo allah ya temaka yakuma kyauta
ReplyDeleteAmeen bro
DeleteThis is well educative and of paramount important
ReplyDeleteInaso nayi registration amma banida BVN ya xa'ae Kenan?
ReplyDeleteDole sai kana da BVN
Delete