Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi namu na Arewa Talent kamar yadda muka saba binciko muku sahihan labarai na yau da kullum to a wannan lokaci Insha Allahu mun sanya gilashin mu na hangen nesa inda ya hango mana wata gwagw-gwabar dama daga gwamnatin tarayya inda ta bude shafi a yanar gizo-gizo domin dibar malaman makaranta. Wannan ba karamar dama ba ce da za’a barta ta wuce yana da kyau Arewa Talent ta haskakawa mutane wannan dama domin mu gudu tare mu tsira tare.
Read more: Yadda Ake Dawo da National ID Card Idan Yabata Ko An Sace
Universal Basic Education Commission (Ubec)
Abubuwan Da
Ake Bukata Domin Cike Wannan Tsari:
- Shaidar takardun kammala karatu.
- Hoto Guda Daya.
- Email Address
- Yazama zaka iya koyarda darusa sama da tara 9.
Wannan igiya
itace zata sadaka ga shafin yin rijistar https://fts.admissions.cloud/home
idanka kammala wannan rijista zakayi printing na shaidar gamawa (Acknowledgement
Slip) shikenan saika jira idan da akwai wani Karin bayani zasu tuntubeka ta lambar
wayar dakayi rijitar ko email.
Zaka iyayin wannan rijista da kanka ko kuma kaje Internet Café mafi kusa da kai idan kuma kana bukatar ayimaka saika tuntubi wannan lamba 07067399944 za’a yimaka wannan rijista a farashi mai sauki.
Rubutu Masu Alaka
Read more: Kokasan Tayaya Zaka Samu Kudi Da Tsarin Inksnation
Read more: Bashi Wanda Babu Ruwa Kwatata Acikin 2020
Read more: Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020
Read more: Yusuf Maitama Sule University Cut Off Mark 2020/2021
Read more: Al-Qalam University, Katsina Cut Off Mark 2020/2021
Read more: [MTN]: Yadda Ake Night Browsing Na MTN 2020
Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347067399944
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Arewa Talent Tv

Comments
Post a Comment